Videos
Kalli Sabuwar Bidiyon Wakar ‘Gambara’ Na Adam Zango
Jarumin fina-finan hausa kuma mawaki, Adam A.Zango ya saki sabuwar bidiyon wakar shi mai taken Gambara.
Ya saki bidiyon a ranar laraba 2 ga watan Mayu domin nishadantar da dinbim masoyan wakokin hausa da masoyan sa
Kalli Videon Daga YouTube Anan
SauKar Da Bidiyon Cikin WayoyinKu Faga Nan
Downloads Now