Mawaki mai tashe Lilin baba ya fitar da bidiyon wakar shi wanda yayi da mawaki mai tauraro Umar M.Shereef mai taken “Ba zama”.
Mawakin ya saki bididyon mai kayatarwa kuma mai dauke da darasi bayan watanni da fitar da sautinta.
Wakar tana dauke da darasi a kan yadda matasa zasu tashi tsayin daka wajen neman halaliyar su ba tare da yin zaman kashe wando.
Fancy ya bada umarnin bidiyo wanda aka shirya a arewacin Nijeriya.
Wakar tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken “Sabon Labari” na mawakin wanda ke shugabantar kamfanin Northeast records.
SauKar Da Audion Anan