Kannywood
Kalli Mawakan Kannywood Tare Da ‘Ya ‘yan Su
Abin Sha’awa! Kalli Shahararrun Mawakan KannyWood Tare Da ‘Ya ‘yan Su Na Cikin Su. Yau Munzo Muku Da Jerin Wasu Shahararrun Jaruman KannyWood Maza Wanda Suyi Aure Su Haifi Yara.
Cikin Mawakan Sun Hada Da Su Umar M Shareef, Nura M Inua, Adam A Zango, Ado Gwanja, Da Sauransu.
Kalla Anan.