Hotuna
Kalli Hotunan Tsohuwar Matar Adam Zango (Maryam AB Yola) Da Su Kayatar
Kalli Hotunan Jaruma Kuma Tsohuwar Matar Adam Zango, Waton Maryam AB Yola .. In Baku Mantaba Maryam AB Yola Itace Jarumar Da Aka Shirya Fina Fina A Shekarar 2013 Da Ita Irin Su Nas, Alkawari, Da SauranSu .. Sai Dai Izuwa Yanzun Jarumar Ta Dawo HarKar Fim Gadan Gadan
Kalli Hotunan Kamar Haka