Kannywood
Kalli Hotunan Maryam Yahya Da Ɗaniya Da sun Ka Janyo Cecekuce
Kalli Hotunan Maryam Yahya Da Ɗaniya Da sun Ka Janyo Cecekuce
Kamar yadda kunka sani cewa a kullum Abubuwa kan faru a masana’antar kannywood wanda mutane ke saurin daukar zafi duba da irin ikirarin da yan masana’antar ke cewa suna gyaran tarbiyya ne.
Shine anka samu wasu na yaba da irin daukar hotunan wasu kuma nayi musu nasiha da irin yadda anka dauki hotunan, wasu kuma nayi tir da al’amarin ga dai kadan daga cikin martanin biya shafin instagram.