Hotuna

Kalli Hotunan Kafin Auren Dezeel Da Jidda

Kalli Hotunan Kafin Auren Mawakin Arewacin Nigeria (Dezeel) Da Amaryarsa Jidda.

Duk Da Haryanzun Majiyarmu Bata Sami Tsayyar Lokacin Da Za.a Gabatar Da Auren Nasu Ba.. Sai Dai Ga Bisa Dukkan Alamu Bikin Nasu Dai Ya Kusa.

Sun Sake Zafafan Hotunan Ne A Shafin Sada Zumunta Na Instagram.. Kalli Hotunan Kamar Haka.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button