Kannywood

Kalla Yadda Hafsat Idris Ke Cin HoneyMoon

Kalla Yadda Jaruma Hafsat Idris (Barauniya) Ke Cin Honeymoon Dinta A Kasar Ingila, Jarumar Dai A Kwanakin Baya Ne Muka Sami Labarin Tayi Auren Sirri, Inda Aka Ce Wai Ta Aure Yaro Ga Tsohon Shigaban Kasar Nigeria Sani Abacha.

Sai Dai Daga Baya Ta Karyata Labarin Da Aketa Yadawa Kan Cewa Yaron Abacha Ta Aura. Inda Tace Sam Ba Haka Bane, Cikin Kwanakin Nan Mukaga Jarumar A Kasar Ingila Tana Shaqatawa, Inda Muke Tunanin Honeymoon Ne Ya Kaita.

Duk Da Bamuganta Tare Da Maigidan Nata Ba. Amma Muna Sa Rai Tare Ne Suyi Wannan Tafiyar Inda Akaje Cin Amarci. Kalla Hotuna Da Bidiyo Na Jarumar Inda Take Cin Amarcinta.

https://www.instagram.com/reel/CcLmaOhgsnV/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

 

Hafsat Idris London

Hafsat Idris London

Hafsat Idris London

Hafsat Idris London

One Comment

Back to top button