Kannywood

Kalamin Nura Mustapha Waye Daya Girgiza Mutane

Babu Abin Da Yafimin Dadi, Sai Idan Na Tuna Idan Na Mutu Zan Hadu Da ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) InshaAllah. Wannan Kalmar Tana Daya Daga Cikin Kalmar Data Ba Mutane Mamaki Da Mutuwar Darakta Nura Mustapha Waye.

Mutuwar Daraktan Ta Girgiza Masana’antar Da Wajen KannyWood, Inda Mutane Suketa Jimamin Rashin Nura Mustapha, Ranar Uku Ga Watan Bakwai Ne Dai Allah Ya Karbi Ran Bawan Nasa.

Bayan Rasuwarsa Ne Aka Dinga Dakko Wasu Kalamansa Da Kuma Bidiyoyinsa Wanda Suke Na Ban Al’ajabi Muma Mun Sami Damar Kawo Muku Wasu Abubuwan Ban Mamaki Game Da Mutuwar Daraktan Na IZZAR SO.

Muna Fatan Allah Ya Jikansa Da Rahama Ya Gafarta Masa Yasa Aljanna Ce Makomarsa. Allah Ya Kyautata Tamu Bayan Tashi Amin Summa Amin.

https://m.youtube.com/watch?v=py1Sa5FWKRQ

 

Back to top button