Kannywood
Kai Tsaye Wajen Shirya Shirin Asin Da Asin
Adam A Zango Yana Kan Shirya Wani Katafaren Fim Mai Sun Asin Da Asin, Shirin Daya Hada Manya Manyan Jaruman Hausa Fim.
Wannan Shirin Zai Zama Na Daban Ne. Ba Kamar Irin Shirin Da Zangon Ya Shirya A Baya Ba “Farin Wata”
Kalla Kuga Yadda Ake Shirya Shirin.







