Kannywood

Kai Tsaye Daga India Tare Da Rahama Sadau

Kai Tsaye Daga India Rahama Sadau Wajen Daukar Sabon Fim Din India Mai Suna Khuda Haeez 2,

Tuni Mafarkin Rahama Sadau Ya Fara Tabbata Inda Jarumar Tauraruwanta Ke Ci Gaba Da Haskawa, Domin Yanzun Haka Burinta Ya Cika, Inda Ta Samu Shiga Wani Sabon Fim Din India Mai Suna Khuda Hafeez 2.

Shiga Domin Ganin Yanda Ake Shirya Fim Din Tare Da Jaruma Rahama Sadau.

 

Back to top button
error: Content is protected !!