Labarai
Kai Tsaye Daga Asibitin Da Tsohon Shugaba Buhari Ya Rasu
Allahu Akbar! Video Kai Tsaye Daga Asibitin Da Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari Ya Rasu, A Birnin Landan
BBCHausa Sunyi Kokari Domin Kawoma Mutane Asibitin (Clinic) Da Tsohon Shugaban Kasan Muhammadu Buhari Ya Rasu,
Ga Cikakken Bidiyon Kai Tsaye Yadda Ziyarar Da Wakilin BBC Yakai Asibitin Dake Birnin Landan.







