Kannywood
Kadan Daga Cikin Shirin LABARINA Da Zaizo Satin Nan
Kadan Daga Cikin Shirin LABARINA Na Satin Nan Da Zaizo Muku SEASON 5 Episode 1, Shirin Na Labarina Yana Nan Gab Da Zuwa GareKu, Inda Aka Fara Fitar Da Gajeran Tallan Shirin Da Zaku Kalla A Satin Nan Mai Zuwa.
Anyi Wata Da Watanni Ana Jiran Dawowar Shirin Na LABARINA, Sai Dai Cikin Ikon Allah Shirin Yananan Zuwa Daf Daku, Domin Jiran Da Kukeyi Yazo Karshe.
Shirin Zaizo Muku Ne, Duk Ranar Jumma’a Inda Za.a Daura Muku Shirin A YouTube Channel Na Saira Movies, Da Misalin Karfe 8 Da Rabi Na Dare, Inda Zuwa Karfe 9 Dai Dai Na Daren Kuma Zaku Kalla Shirin Kai Tsaye A Tashar AREWA24.