Labarai

Kadan Daga Bayanin Shugaban Kasa Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu Ya Buƙaci Masu Zangazangar Yunwa da Fatara Da Rashin Tsaro Da Su Daƙata, A Maimakon Zanzangar Su Buɗe Hanyoyin Tattaunawa Da Gwamnati Wajen Isar Da Saƙonsu.

Shugaban Ya Bayyana TakaicinsA Dangane Da Tarzomar Da Ta Biyo Bayan Zangazangar Inda Aka Sami Salwantar Rayuka Da Dukiyoyin Al’umma Inda Ya Jajantawa Iyalan Waɗanda Suka Rasu Da Kuma Wadanda Suka Yi Asarar Dukiyoyinsu.

Ya Kuma Jadda Aniyar Gwamnatinsa Da Ƙudirekudirenta Na Ganin Kasa Ta Sami Cigaba Wanda Ko Wane Ɗan Ƙasa Zai Yi Alfahari.

Ga cikkene Bayanan Shugaban Ƙasa Da Yayi Kai Tsaye A Safiyar Yau Biyo Bayan Zangazangar Da Ake Gudanarwar A Faɗin Ƙasar Nan.

Back to top button
error: Content is protected !!