Kannywood

Jawabin Sheihk Nura Khalil Da Yasa A Saukeshi

An Tsige Sheikh Nura Khalil (Digital Imam) Daga Mukaminsa, Malamin Dai Shine Limamin Yan Majalisu Kafin Yanzun, An Tsigenshin Ne Bayan Yayi Mumanan Suka Ga Gwamnatin Tarayya Kan Lamarin Rashin Tsaro Da Kullun Ake Fama Dasu A Kasar.

Tun Ba Yanzun Ba, Sheichk Nura Khalil Din Yana Yawan Suka Ga Gwamnatin Kan Rashin Iya Mulki Da Kuma Halin Ko In Kula Da Suke Nunawa Kan Mutanen Kasar Da Suke Mulka, Mun Sami Damar Kawo Muku Cikakken Bidiyon Jawabin Da Malamin Yayi Har Yakai Ga Rasa Aikinsa.

Ga Bidiyon Anan.

Back to top button
error: Content is protected !!