Labarai
Jawabin Prof. Isah Ali Pantami A Wajen Kamfen Na Bola Ahmed Tinubu
Babban Daraktan Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na Jam’iyyar APC Kuma Gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong, Ya Bayyana Cewa Shugaban Ya Samu Wakilcin Ministan Sanarwa Da Tattalin Arziki Na Zamani Farfesa Isa Ali Pantami A Wajen Taron.
Allah Ya Sakawa Shayk Professor Isa Ali Pantami Da Alkairi, Shine Ya Wakilci Shugaba Muhammadu Buhari Maigaskiya Zuwan Su Kamfen Din Tinubu A Garin Gombe
Lokacin Da Mallam Ya Karbi Abun Magana Sai Yace A Zabi Cancanta, Kawai Sai Suka Saka Kida Da Waka, Domin Abun Bai Musu Dadi Ba
Ai Duk Mai Kishin Arewa Da Musulunci Haka Siddan Ba Zai Goyi Bayan Tinubu Ba Idan Ka Cire Wadanda Suke Cin kudinsa Yaa Allah Ka Nesanta Tinubu Daga Kujeran Mulkin Nigeria.
Gaskiya wannan rubutun nawa da so samu ne, ina so a ce Adam A zango da matarsa duk sun karanta ta, ko kuwa a isar da sakon zuwa garesu. Batun magana da matar Adam A zango ke fadi na cewa baya ko iya mata shefene, wannan sam ba haka bane. tsan tsan karya ce, da kuma tozarci ga shi Adam A zango din. Sannan rashin kula da yayansa da take magana Akan sa, ita ma karya ce. Abu guda dazan iya gaskatawa daga cikin maganar ta ita ce batun neman maata. Wannan kuma sana’ar da yake yi dinne, tayi la’akari dashi. ba yanda za’ayi kana irin wannan sana’ar ace baka hada ta da maata. dolene duk mai sana’a irin wannan yayi taraiyya da mace. Kuma maganan kashewa mata kudi zai iya yiuwa. dan shi mutum ne mai son maata, da kuma kyautata musu. Daga shi har ita matar tasa basu yiwa kansu Adalci ba. duuba da yadda suke fita kafafen yada labarai suna tonawa juna Asirin cikin gidajen su na Aure. Sam hakan bai dace ba. Kuma ina kira a garesu da suji tsoron Allah su rufawa junan su Asiri. Ko da zaku rabu, to ya dace ku rabu ta mutunci, da kyautatawa.