Kannywood
Jarumin KannyWood Daddy Hikima Ya Sami Karuwa
Jarumi Daddy Hikima (Abale) Ya Samu Karuwar Diya Mace! Jarumin Fina Finan Hausa Na KannyWood Adamu Abdullahi Ya Samu Karuwar Diya Mace!
A Daren Alhamis Ne Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Inda Ya Tabbatarwa Da Duniya Abin Alkairin Daya Sameshi.

Muna Fatan Allah Ya Rayata Amin Summa Amin.







