Kannywood
Jarumi Sadik Sani Sadik, Yayi Murnar Cika Shekaru 6 Da Aurensa
Akwana A Tashi Ba Wuya, Jarumi Sadik Sani Sadik, Yayi Murnar Cika Shekaru 6 Da Aure. Jarumi Ya Daura Wasu Hotuna A Shafinsa Na Sada Zumunta Wanda Su Dauka Tare Da Mai Dakin Nasa .. Mai Suna Murjanatu Shema
Jarumi Dai Allah Ya AlbarKaceshi Da Haihuwar ‘Ya’Ya Biyu. Na Miji Da Kuma Mace
Muna Fatan Allah Ya Rayasu .. Allah Kuma Ya AlbarKaci iyalin