MashaAllah! Kyawawan Hotunan Jarumin KannyWood Ramalan Booth Tare Da Iyalansa. Allah Ya AlbarKacesu!
Ramadan Booth Dai Daya Ne Daga Cikin Jarumai Wanda Su Dade Suna Taka Rawa A Masana’antar KannyWood Tun Suna Kananan Yara. Domin Mahaifiyarsu (Zainab Booth) Daya Ce Daga Cikin Jaruman Da Su Bada Gudunmawa Sosai A Masana’antar Ta KannyWood Kafin Rasuwarta.