Kannywood

Jaruman KannyWood Wanda Asalinsu Ba Hausawa Bane

Jaruman KannyWood Guda Hamsin (50) Wanda Ba Asalin Hausawa Bane, Da Kuma Asalin Yarukansu. Masana’antar KannyWood Guri Ne Da Ya Hada Mutane Iri Kala Daban Daban. Inda Cikin Wanda Suke Masana’antar Harda Wasu Jarumai Na Qetaren Kasar Nan.

Da Yawa Akwai Jaruman Da Ba Asalin Hausawa Bane, Kuma Sun Dade Cikin Masana’antar Ana Damawa Dasu, Wasun Su An Fahimci Cewa Ba Hausawa Bane. Yayin Da Wasu Daga Ciki Kuma Bazaka Taba Tantamcewa Cewa Hausawa Ne Ko Kuwa Wata Qabila Ce Ta Daban.

Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Shahararrun Jarumai Har Su Hamsin, Da Asalin Qabilansu, Kalla Wannan Bidiyon Domin Sanin Su.

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!