Kannywood
Jaruman Kannywood Sun Tsallake Rijiya Da Baya
Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un.. Jaruman Kannywood Sun Tsallake Rijiya Da Baya. Inda Jirgin Saman Da Suke Ciki Ya Kusa Fadowa.
Hakan Ya Farune A Yau Dinnan. Inda Jirgin Ya Kunshi Manya Da Kananan Jaruman Kannywood.
Ga Yanda Abun Ya Faru Anan.







