Kannywood

Jaruman KannyWood Sun Koka Kan Harin Jirgi

Jaruman KannyWood Sun Koka Kan Mummunan Harin Da Akaima Jirgin Kaduna Zuwa Abuja, Lamarin Dai Ya Faru Ne Jiya Litinin. Inda Mutane Su Mutu Wasu Kuma Da Dama Su Jikkata Yayin Da 6arayin Sukayi Garkuwa Da Wasu Daga Cikin Fasinjojin Jirgin.

Lamarin Ya Daga Hankali Sosai Domin Abun Yayi Muni, Gwamnan Jihar Kaduna Da Shugaban Kasar Nigeria. Muhammadu Buhari Sun Koka Da Afkuwan Lamarin, Suma Jaruman KannyWood Ba.a Barsu A Baya Ba, Sunyi Allah Wadai Da Faruwar Lamarin. Sannan Kuma Sun Jajantama Iyalan Wanda Abun Ya Shafa.

Gadai Yadda Suka Dinga Tofa Albarkacin Bakin Bakinsu.

 

Back to top button
error: Content is protected !!