Kannywood

Jaruman KannyWood Sun Kaima Atete Ziyara

Yadda Jaruman KannyWood Su Kaima Amarya Halima Atete Ziyara Har Garin Maiduguri! Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Sunyi Tattaki Har Zuwa Garin Maiduguri Domin Kaiwa Tsohuwar Abokiyar Sana’arsu Ziyara Wato Halima Atete.

Jaruman Da Sukai Jiyaran Sun Hada Da, Abubakar Bashir Maishadda, Yakubu Muhammad, Garzali Miki, Malam Ibrahim Shahrukhan, Nuhu Abdullahi, Da Sauransu.

Anga Jaruman Sunata Fama Da Abincin Gidan Amarya, Kalli Yadda Ziyarar Ta Kasance.

https://m.youtube.com/watch?v=0nAGvh25uI4

Back to top button
error: Content is protected !!