Kannywood

Jaruman KannyWood Mata Wajen Aiki Ummarah

MashaAllah.. Amarya Aisha Aliyu Tsamiya Ta Sami Halartar Aikin Ummarah Na Bana, Inda Ake Tunanin Tare Da Angon Nata Su Sami Damar Tafiya. Bayan Ita Akwai Jarumai Da Dama Dasu Halarci Ibadar Ummarah A Wannan Shekarar Ta 2022.

Jarumai Mata Kamar Su Hadiza Aliyu Gabon, Nafisa Abdullahi, Halima Atete Sai Irinsu Nuhu Abdullahi Da Sauran Jarumai. Sun Sami Damar Halarta. Muna Addu’ar Allah Ya Sa Suyi Ibada Lfy Ya Kuma Basu Damar Dawowa Gida Lafiya. Amin

 

Back to top button
error: Content is protected !!