Kannywood

Jaruman Kannywood Mata Data Qare Musu

Allah SarKi Rayuwa!! Kalli Wasu Tsoffin Jaruman KannyWood Mata Su Guda “45” Wanda A Da Shahararru Ne A HarKar Fina Finan KannyWood, A Yanzun Kuma Ta Qare Musu.

Jaruman Dai Kusan Dukansu Suna Raye, A Shekarun Baya Sune Jaruman Da Idan Basa Cikin Wani Sabon Fim Ba, To Fim Din Baya Samun Karbuwa, Amma Yanzun Da Ransu Kwata Kwata Harkar Batayi Dasu.

Mun Samu Damar Kawo Muku Su Jaruman, Domin Tunasu Da Kuma Kallon Su. Shiga Kan Bidiyon Nan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Back to top button