Kannywood

Jaruman Kannywood Mata Dasu Rasu Da Kananan Shekaru

Ko Kunsan Jaruman Kannywood Mata Dasu Rasu Da Kananan Shekaru? Ko Kunsan Sanadiyyar Mutuwar Jaruman.

Yau Mun Kawo Muku Jerin Jaruman Kannywood Mata Wanda Su Rasu Suna Da Kananan Shekaru, Da Kuma Asalin Sanadiyyar Rasuwar Nasu.

Muna Fatan Allah Ya Jikansu Da Rahama Kuma Ya Gafarta Musu, Allah Ya Kyautata Tamu Bayan Tasu.

Kalli Wannan Bidiyon Domin Sanin Menene Sanadiyyar Nasu.

 

Mun Samo Wannan Videon Daga YouTube Channel Din GasKia 24 Tv

Back to top button
error: Content is protected !!