Kannywood

Jaruman KannyWood Mata Da Motocinsu

Jerin Jaruman KannyWood Mata Da Motocin Su Da Kaf KannyWood Ba Masu Tsadarsu, A Yau Mun Samu Damar Kawo Muku Wasu Daga Cikin Manyan Jaruman KannyWood Mata, Da Suke Da Motocin Da Babu Masu Tsadarsu A Masana’antar KannyWood.

Inda Mu Hado Muku Manyan Jaruman, Kamar Su Hadiza Gabon. Hafsat Idris Barauniya, Jamila Nagudu Da Sauran Manyan Jaruman Mata.

Kalli Bidiyon Nan Domin Ganin Mitocin Nasu Da Kuma Kudaden Motocin.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

  1. Ni mosoyin Nafisa Abdullahi Matuka ina mai son amfanida wannan dama dan isarda sakona akan abar kaunata harkullum. Zanso Dan allah naroketa da tasamu wanda zaiyi wuff da ita tin tanada damar zaben abinda takeso kafin lokachi ya kure maki naki hakullum (umar m. jabo)

Back to top button