Kannywood

Jaruman Kannywood Mata Da Aurensu Yayi AlbarKa

Ko Kunsan Wasu Shahararrun Jaruman KannyWood Mata, Wanda Aurensu Yayi Albarka? Jaruman Dai Tunda Suyi Aure Har Yanzun Basu Taba Fita Daga Dakin Mijinsu Ba Shekara Da Shekaru.

Cikinsu Tauraruwansu Ya Haska Sosai Lokacin Da Suke Taka Rawa A Cikin Masana’antar Fina Finai Na KannyWood.

Wanda Suyi Aure Taurarauwarsu Yana Kan Haskawa, Inda Auren Jaruman Yayi Albarka, Har Yanzun Suna Dakin Mazajensu

Gasu Anan Kamar Haka.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

2 Comments

Back to top button