Kannywood
Jaruman Kannywood Mata Da Aka Taba Korarsu
Manyan Fitattun Jaruman KannyWood Mata Da Aka Taba Korarsu Daga Masana’antar KannyWood Bisa Wani Laifi Dasu Aikata, Da Kuma Dalilan Da Yasa Aka Kore Jarumar Daga Masana’antar.
A Shekarun Baya Idan Wata Jarumi Ta Aikata Wani Laifi, To Hukamar Fim Sukan Dakatar Da Ita Kuma Su Bardanta Kansu Da Ita, Sai Dai A Yanzun Kamar Abun Ba Haka Bane, Domin Akwai Jarumai Da Yawa Da Kan Huce Gona Da Iri Amma Kuma Har Yanzun Zakuga Ananan Ana Damawa Dasu A HarKar.
Shin Jaruman Da Sunfi Na Yanzun Jawo Magana Ne Ko Kuma Su Jaruman Yanzun Sunfi Jaruman Da Su Gabata Kamun Kaine,
Kalla Bidiyon Nan Domin Ji Da Ganin Dalilan Da Yasa A Kore Wadannan Fitattun Jaruman.