Kannywood

Jaruman KannyWood Guda 100 Da Iyalansu

Jerin Jaruman KannyWood Guda Dari Dai Dai. Tare Da Iyalansu, Cikinsu Sun Hada Wanda Ku Sani Da Wadanda Baku Sani Ba. Yau Munzo Muku Da Jerin Jaruman Tare Da Iyalansu Maza Ko Kuma Mata Daga Cikin Jaruman.

Masana’antar KannyWood Masana’anta Ne Daya Tara Kalan Mutane Jinsi Iri Daban Daban Inda Cikinsu Kuma Akwai Qabilu Daban Daban, Cikin Jaruman Na Masana’antar Akwai Maza Wanda Suyi Aure Allah Ya AlbarKacesu Da Samun ‘Ya ‘Ya. Suma Cikin Matan Akwai Wadanda Allah Ya AlbarKace Su Da Samun Haihuwa.

Ga Bidiyon Jerin Jaruman Mata Da Maza. Tare Da Iyalansu.

Back to top button
error: Content is protected !!