Kannywood
Jaruman KannyWood Dasu Tsaya Takara A 2023
Jaruman KannyWood Dasu Tsaya Takara A Zabe Mai Zuwa Na 2023, Ganin Cewa Zabi Yanata Karatowa, Izuwa Yanzun Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Mata Da Maza. Sun Nuna Sha’awarsu Na Tsayawa Takara.
A Yanzun Mutum Uku Suka Bayyana Sha’awarsu Na Takara Daga Cikin JarumannDa Muke Dasu Na Masana’antar KannyWood. Wadannan Kuwa Sune. Lawal Ahmad (Takarar Majalisa Tarayya Mai Jagorantar Bakori) Sai Nazir Dan Hajiya (Takarar Majalisar Tarayya Mai Jagorantar Kura Da Garin Malam)
Ita Kuma Rashida Adamu Mai Sa’a Ta Fito Takarar Women Leader Ne.