Kannywood

Sadik Sani Sadik Yayi Martani Kan Neman Da Kotu Take Masa

Sadik Sani Sadik Yayi Maftani Mai Zafi Abayan Sa Sami Labarin Cewa Wata Kotu A Cikin Garin Kano Ta Bazama Wajen Nemanshi.

Bayan Labarin Ya Biye Duniya Ne Sai Jarumin Ya Fito Ya Bayyana Ra’ayinsa Kan Karar Da Aka Shigar Dashi.

Inda Jarumin Ya Fito Ya Bayyana Ra’ayinsa Akan Lamarin.

Kwanakin Bayana Ne Dai Wata Kotu Ta Bazama Wajen Neman Jarumin Bisa Zarginsa Da Cinye Kudin Wani Fim Da Aka Bashi Kuma Baiyi Fim Dinba.

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!