Kannywood

Jaruman Kannywood Dasu Rasu A Shekarar 2021

Allahu Akbar, Wadannan Sune Manya Kuma Shahararrun Jaruman KannyWood Dasu Rasu A Cikin Wannan Shekarar Na 2021 Da Muke Ban Kwana Da Ita.

Wasu Jaruman Sun Rasu Tun Farko Farkon Shigar Sherarar Na 2021, Wasu Kuma A Tsakiya Wasu Sai Da Shekarar Tazo Karshe.

Jaruman Dai Sun Hada Da, Zainab Booth, Isyaku Forest, Ahmad Tage, Mama Ta Kwana Casa’in, Sai Sani Garba SK.

Mun Kawo Muku Bayani Game Da Rasuwar Jaruman.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button