Kannywood

Jaruman Kannywood Dasu Auri Yan Kwallon Nigeria

Ko Kunsan Yawan Jaruman KannyWood Dasu Auri Shahararrun Yan Kwallon Nigeria (Super Eagle) Kuwa? Mun Kawo Muku Jerin Taurarin Fina Finan KannyWood Wanda Su Aure Yan Wasan Nigeria.

Ko Kwankin Baya Dan Wasan Super Eagle Din Wato Abdullahi Shehu Ya Auri Wata Kyakyawar Jarumar KannyWood Din. Kwanan Nan Kuma Shima Tsohon Dan Wasan Na Nigeria Ya Aure Jaruma Maryam Wazeery.

Ga Jerin Wanda Suyi Auren Anan. Da Kuma Bayani Game Dasu.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button