Kannywood
Jaruman KannyWood Da Yan Uwan Su Na Jini
Munzo Muku Da Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Tare Da Yan Uwan Su Na Jini, Inda Zakuga Wasu Fitattun Jaruman Na KannyWood Tare Da Yan Uwansu, Wasu A Cikin Su Uwa Daya Uba Daya, Wasu Kuma Suna Da DangantaKa Mai Qarfi.
Wasu Jaruman Dukansu Tare Da Yan Uwansu Suna Cikin Masana’antar KannyWood Inda Wasu Kuma Akasin Hakane. Su Suna Cikin Masana’antar KannyWood Din Amma Kuma Yan Uwansu Basu Ciki.
Gasu Anan Kamar Haka.







