Kannywood

Jaruman Kannywood Da Suyi Soyayya Mai Zurfi

Jarin Jaruman KannyWood Da Suyi Soyayya Mai Tsayi, Daga Baya Kuma Allah Bai Qaddara Aurensu Ba. Jaruman Dai Da Mu Kawo Muku Su, Sunyi Soyayya Sosai Na Lokaci Mai Tsayi Amma Kuma Daga Baya Basuyi Aure Ba.

Cikinsu Sun Hada Da Jaruma Nafisa Abdullahi Inda Suyi Soyayya Da Adam A Zango, Sani Danja Yayi Soyayya Mai Tsawo Da Jaruma Maryam Jan Kunni.. Baballe Hayatu Shima Yayi Soyayya Da Sadiya Gyale. Sai Kuma Sauran Wasu Jaruman Da Baku Sani Ba.. Sannan Zakuji Yanda Soyayya Nasu Ya Gudana.

Shiga Nan Domin Kallon Ciakken Videon Nasu.

 

Back to top button
error: Content is protected !!