Kannywood

Jaruman KannyWood Da Suyi Soyayya Ba Aure

Bayani Akan Jaruman KannyWood Da Suyi Soyayyar Sosai Da Ba’a Taba Tunanin Bazasuyi Aure Ba. Soyayya Kala Kala Sun Faru A Cikin Masana’antar KannyWood, Sai Dai Wasu Daga Cikin Suyi Aure Tsakanin Jaruman Wasu Kuma Har A Gama Soyayyar Ba.ayi Aure Ba.

Da Yawa Wasu Soyayyar Da Akayi. Ba’ayi Zaton Za’a Rabu Ba Tare Da Auren Ba, Sai Dai Ko Wane Dan Adam Da Irin Nasa Kaddarar. Allah Bai Kaddara Zasuyi Auren A Tsakani Ba.

Ga Cikakken Bayani Game Da Wadannan Jaruman Da Suyi Soyayya Kamar Bazasu Rabu Ba.

Back to top button
error: Content is protected !!