Kannywood
Jaruman KannyWood Da Suje Aikin Umarah Na Bana
Jaruman KannyWood Wajen Aikin Umarah Na Bana Aisha Humaira Maryam Yahaya Mai Shadda Hassana Muhammad Da Sauransu. Kamar Yadda Aka Saba Duk Shekara Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Suna Halartar Aikin Umarah,
Wannan Shekarar Ma Wasu Daga Cikin Manya Jiga Jigan Jarumai Dasu Hada Mata Da Maza Sun Halarci Aikin Na Umarah A Kasa Mai TsarKi.
Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman Da Su Sami Damar Halartar Aikin Na Umarah A Wannan Shekaran Na 2023.