Kannywood
Jaruman KannyWood Da Manyan Motocinsu
Ko Kunsan Manyan Jaruman KannyWood Mata Dasu Mallaki Manyan Motoci Kuwa? Da Yawan Jaruman KannyWood Sun Mallaki Manya Manyan Motoci Na Hawa, Sai Dai A Cikinsu Motoncin Wasu Sunfi Na Wasu Girma Da Kudade.
Anan Mun Kawo Muku Wasu Manyan Jarumani Mata Da Suka Mallaki Manya Manyan Motocinsu Na Hawa, Jaruman Sun Hada Da Nafisat Abdullahi, Hadiza Gabon, Maryam Gidado, Fati Washa, Hafsat Idris Dadai Sauransu.
Gasunan A Wannan Bidiyon Da Yake Kasa.