Kannywood
Jaruman Kannywood 40 Da Mahaifansu
Kalli Wasu Daga Cikin Shahararrun Jaruman KannyWood Guda 40 Tare Da Mahaifansu (Iyayensu) Dasu Haifesu, Wasu Daga Ciki Iyayensu Na Raye Wasu Kuma Iyayen Nasu Sun Rasu.
Kalli Cikakken Bayani Tare Da Hotuna Na Iyayen Nasu Anna.