Kannywood

Jaruman KannyWood 30 Da A Manta Dasu

Duniya Juyi Juyi Inji Kwado Dayajishi A Cikin Ruwan Zafi! Da Yawan Lokuta Idan Mutum Yana Kan Ganiyarsa Sai Yayi Tunanin Babu Wata Rana Da Zaiyi Sanyi.

Wadannan Wasu Daga Cikin Shahararrun Jarumai Mata Ne Da Sukaci Zamaninsu A Cikin Masana’antar KannyWood, Dukansu Sun Shigo Harkar Ne Da Kananan Shekaransu.

Da Yake Yau Da Gobe Bai Bar Komai Ba, Zamu Iya Cewa Kusan Dukansu Jaruman Da Akawosu Anan Su 30, Basu Harkar Yin Fim, Sai Kadan Daga Ciknsu.

Wasun Su Sunyi Aure Suna Tare Da Mazajensu A Gidajensu. Yayin Da Wasu Sunyi Auren Amma Kuma Zuwa Yanzun Sun Fito.

Wasu Ma A Cikinsu Har Ya Zuwa Yanzun Basuyi Auren Fari Ba. Mun Kawo Muku Su Domin Ko Zaku Iya Tunasu.

Gasunan Anan Ku Duba Fuskokinsu.

https://m.youtube.com/watch?v=lghN5g6aY8w

 

Back to top button
error: Content is protected !!