Kannywood
Jaruman Dasu Fito Dakin Mijinsu Su Dawo Fim
Jaruman KannyWood Guda 20 Dasu Fito Daga Dakin Aurensu Su Dawo KannyWood. Wadannan Jaruman Wasun Su Sun Jima A Dakin Mazajensu Daga Baya Kuma Da Kaddara Ta Gifta Su Rabu, Sai Suka Dawo HarKar Fim.
Wasu Daga Jikin Jarumai Matan Koda Aurensu Ya Mutu, Basa Son Komawa Cikin Masana’antar KannyWood, Wasu HarKokin Kawai Suke Sa Kansu A Ciki.
Gasunan Mun Kawo Muku Bayani Game Da Waddannan Jarumai Guda Ashirin Dasu Dawo Masana’antar KannyWood Bayan Mutuwar Aurensu.
https://m.youtube.com/watch?v=SK6rrVzswRE