Kannywood

Jarumam KannyWood Da Tsufarsu Ta Bayyana

Duniya Makaranta! Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Wanda A Baya Yan Mata Kanana Ne, Kuma Kyawawa. Amma Yanzun Tsufa Ta Bayyana A Garesu.

Wadannan A Shekarun Baya Idan Fim Basa Ciki Ba.a Kalla Domin Lokacin Duniya Gana Ji Dasu, Amma Yanzun Sun Tsufa Ta Yadda Wasu Da Yawa Daga Cikinsu Ba.ama San Duniyar Da Suke Ciki Ba.

Gasu Anan Hotunansu Da Kuma Bayani Game Dasu.

 

Back to top button
error: Content is protected !!