Kannywood

Jaruma Zainab Raga Tayi Wuff! Da Wani Matashi

Tsohuwar Jarumar KannyWood Zainab Raga, Tayi Wuff Da Wani Matashi A Aurenta Karo Na Biyu. Cikin Kwanakin Nan Ne Dai Mu Sami Labarin Jarumar Ta Sakeyin Aure Bayan Aurenta Ya Mutu.

Inda Ta Sami Wani Matashi Ta Aura. Ga Yanda Bikin Nasu Yakasance Anan

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button