Kannywood

Jaruma Ta Ba Adam A Zango Kyautar Dubu Dari Biyar Domin Bikinshi

Hauwa Muhammad Sa’id, Wacce Akafi Sani Da Jaruma Empire, Mai Sai Da Maganin Mata.. Tabama Jarumi Adam A Zango Kyautar Kudi Naira Na Dukan Naira Har Kimanin Naira Dubu Dari Biyar Domin Ya Samu Ya Rage Wasu Hidindumu Na Bikin Nashi,..

Kamar Yanda Jarumar Ta Wallafa A Shafinta Na Instagram, Jarumar Tayi Rubutu Kamar Haka

Duk Da Cewa Ni Ba Wata Mai Arziki Bace A Wannan Kasar Tamu, Amma Ina Da Zuciyar Bayarwa Da Rabawa Ga Mutane Koda Ace Iya Abunda Ya Ragemin Kenan

 Daga Baya Shima Jarumin Yayi Godiya Ga Jarumar, Sannan Ya Yaba Mata Bisa Namijin Kokarinta

Sai Dai Kuma Bayan Wallafa Hoton Ne Wasu Daga Cikin Mabiya Suta Tofa AlbarKacin Bakinsu Akan Kyautar, Wasu Suna Ganin Kamar Abin Da Jarumar Tayi Bai Dace Ba, Karama Mai Karfi Karfi Ne Kawai Tayi..

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button