Kannywood

Jaruma Saima Muhammad Ta Sake Yin Aure

MashaAllah Tsohuwar Jarumar KannyWood Saima Muhammad Ta Sakeyin Sabon Aure! Wannan Jarumar Dai Ta Dibe Shekaru Da Dama Cikin Masana’antar KannyWood.

Sai Dai Bayan Jarumar Tayi Aure Ta Fito, Bata Sake Dawowa Masana’antar KannyWood Ba.. Yau Dai Muke Samun Labarin Cewa Jarumar Ta Sakeyin Wani Sabon Auren.

https://m.youtube.com/watch?v=sxRx8-HZI5Y

 

Back to top button
error: Content is protected !!