Kannywood
Jaruma Hafsat Idrid Tayi Babban Rashi
A Ranar 7 Ga Watan Shabiyu Na Shekarar 2019 Ne, Muke Samun Labarin Babban Rashin Da Babbar Jarumar Kannywood Wato Hafsat Idris Tayi.
Jarumar Ta Rasa Mahaifinta Ne. Inda Mu Sami Labarin Ta Shafinta Na Instagram.
Ga Bisa Dukkan Alamu, Mahaifin Nata Ya Rasu Ne, Sanadiyyar Jinya Da Yayi..
Sai Dai.. Bayan Wallafa Wannan Hoton Da Tayi A Shafin Nata Na Instagram, Mutane Da Dama Sun CaccaKeta Bisa Yanda. Sukace Ta Baikamata Ta Wallafa Hotonta Da Gawar Mahaifin Nata Ba..
Sai Daga Baya Jarumar Tazo Ta Wanke Kanta. Inda Tace.
Nayi Posting Tare Da Mahaifina, Wasu Na Cewa Wai Nayi Hoto Da Gawa. Ya Za.ayi Hoto Da Gawa? Banyi Hoto Da Gawa Ba, Wannan Pictures Din Tunda Rayuwarshi Muka Dauka. Allah Ya Jikanshi Da Rahama