Kannywood

Jaruma Hadiza Gabon Tasa An Kama Zahraddeen Sani

Jarùmar Kannywood Hadiza Gabon Tasa An Kama Jarumi Zahraddeen Sani

Hadiza Aliyu Gabon ta sa an kama jarumi Zaharaddeen sani a jihar Kaduna, rahotanni sun bayyana cewa yanzu haka suna can Police Station a na kan tattaunawa

Kamun dai ya biyo bayan kalaman da yayi a wani martani ga Hadiza Gabon inda ya ce, daga kan su Hadiza aka fara zagin ƴan masana’antar kannywood saboda shigar da sukeyi da mu’amalarsu da wasu dake wajen masana’antar ta kannywood.

 

Back to top button
error: Content is protected !!