Video
Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Katafaren Masallaci
Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Ta Gina Wani Katafaren Masallacin Yin Ibada, Ga Video Da Hotunan Masallacin Anan.
Muna Fatan Allah Ya Saka Mata Da Mafificin Alkairi.
Malam Yayi Bayani Game Da Hukuncin Yin Sallah A Masallacin Da Jarumar Wasan Hausan Ta Gina, Inda Yayi Magana Na Fahimta Kuma Ba Son Kai.
Masallacin Dai Da Jarumar Ta Gina Yanzun Yana Kimanin Shekaru Biyu Kenan Da Ginashi, Ba Wani Sabo Bane Ta Sake Ginawa.
Allahamdullilah masha Allah abuyayi kyau Allah yasaka da alkairi malama hadiza alakara arziki