Kannywood
Jamila Nagudu Da Danta Wajen Aikin Umarah
Kalli Yanda Jaruma Jamila Nagudu Da Danta Na Cikinta Mai Suna Mus’ab Wajen Aikin Umarah A Kasa Mai Tsarki.
Jarumar Dai Wannan Karon Ta Dauki Dan Nata Ne Sun Tafi Kasa Mai Tsarki Domin Gudanar Da Aikin Umrah. Kalli Yanda Suka Gudanar Da Ummaran Nasu.







