KannywoodLabarai

GasKiya Ta Bayyana Kan Yaudarar Rakiya Musa

Zazzafar Martani Daga Bangaren Hamisu Breaker Kan Zarginsa Da AkeyiM Na Yaudarar Rakiya Musa Da Mutane Ke! An Saki Bidiyon Zazzafan Martani Kan Wannan Lamari Na Rukayya Musa.

Tun Bayan Hirar Da Hadiza Gabon Tayi Da Matashiyar Jarumar Wato Rukayya Musa Wacce Asalinta Yar Kasar Niger Ce, Inda Ta Bayyana Labarin Soyayyar Ta Mai Matukar Taba Zuciya, Hakan Ne Yasa A Kaure Muhawara Game Da Lamarin.

Ita Dai Rakiya Musa, Ta Bada Labarin Wani Saurayi Nata Ne Wanda Suyi Soyayya Irin Ta Gaske Wanda Ba,a Fiya Samun Irinta Ba. Daga Baya Kuma Dan Talikin Ya Yaudareta, Hakan Yasa Ta Shiga Wani Mawuyacin Hali Ta Yanda Rayuwarta Gaba Daya Ya Canja.

Rakiya Musan Bata Bayyana Ko Wanene Wannan Saurayin Nata Da Suyi Irin Wannan Soyayyar Ba, Sai Dai Kuma Mutane Da Dama Hamisu Breaker Ne Yazo Kansu. Wanda Kowa Ke Cewa Tabbas Hamisu Breaker Ne Hakan Ya Yaudare Ta Yayi Tafiyarsa.

Sai Dai Na Kusa Da Hamisu Breaker (Adam Dorayi) Ya Fito Yayi Martani Mai Zafi Game Da Lamarin, Ya Qalubalance Mutanen Dake Zargin Hamisu Breaker.

Bayan Yayi Bidiyon FarKo Sai Yazo Ya Sake Yin Bidiyo Na Biyu Duka Dangane Da Lamarin.

 

Back to top button
error: Content is protected !!